Jump to content

Greg Docherty

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Greg Docherty
Rayuwa
Cikakken sunaGreg Alexander Docherty
HaihuwaMilngavie - Muileann-Ghaidh (mul) Fassara, 10 Satumba 1996 (30 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Karatu
MakarantaDouglas Academy (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara-
Shrewsbury Town F.C. (en) Fassara-
Rangers F.C.-
Hamilton Academical F.C. (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi177 cm

Greg Alexander Docherty (an haife shi ranar 10 ga watan Satumba, 1996) [1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar Charlton Athletic ta Samfuri:English football updater . Ya taba buga wa Hamilton Academical, Rangers, Shrewsbury Town, Hibernian da kuma Hull City wasa.

  1. "Squad Numbers". Hamilton Academical F.C. 9 September 2013. Archived from the original on 11 December 2013. Retrieved 7 December 2012.