Jump to content

Guda Balotan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Guda Balotan


Wuri
Map
 25°20′N 72°36′E / 25.34°N 72.6°E / 25.34; 72.6
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaRajasthan
Division of Rajasthan (en) FassaraJodhpur division (en) Fassara
District of India (en) FassaraJalore district (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 307030

 Guda Balotan ƙauye ne a cikin Ahore tehsil na "Jalore District">Gundumar Jalore ta jihar Rajasthan a Indiya . Tana kan hanyar Jalore-Sanderao (SH-16). Kogin Jawai ya raba Guda Balotan da Thanwala.

Tashoshin jirgin kasa mafi kusa sune Jalore da Falna . Ahore yana cikin tafiyar minti 30, kuma Gangavas yana da nisan kilomita 2. 

Yawan jama'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Kauyen Gura Balotan yana da yawan jama'a 5060, daga maza sunkai 2572 mata kuma 2488 ne kamar yadda kididdigar yawan jama'a ta 2011 ta nuna.

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]

Guda Balotan Yawan jama'a [1]