Gudun kan iyaka
Gudun kan iyaka akaron fari an yimishi Laƙabi da(The Mule) shirin wasan kwaikwayo ne na kasada wanda akayi aƙasar Amurka a shekarar 2012 , wanda Lucas Jarach yaɗauki nauyi shi kuma Gabriela Tagliavini yabada umarni. Shirin wasan kwaikwayon an shirya shi ne akan wani lamari da ya faru a gaske sannan aka sake shi ta hanyar Kasset ɗin DVD a Fabrairu na shekarar 2013.[1] Jaruma Sharon Stone itace a matsayin yar jaridar ƙasar Amurika wacce take neman ɗan uwanta daya ɓata. Wasan kwaikwayon ya nuna human yanda ake safarar Mutane tsakanin iyakar Tarayyar Amurka da ƙasar Mexico. Labarin shirin yafaru ne a gaske akan [2][3]
Sofie Talbert 'yar jarida ce mai tsananin bin Ƙwa-ƙwafi akan Shige da fice ba bisa ka'ida ba zuwa Amurka. Da ta san cewa ɗan'uwanta a Mexico ya ɓata sai ta je neman shi kuma ta bankaɗo mummunan gaskiyar halin daymutanen ke cikin haɗari don ƙetarewa zuwa cikin Jihohi.
Shirin Gudan iyaka ya sami shaidar Mafi Kyawun Fim a 2013 ta image foudation lambar yabo. [4]
An bayyana fim din a matsayin "Daukar Dutse.[5] Wani bita mai rikitarwa a cikin PEP ya sami fim din "marar zuciya" yayin da The Japan Times ta bayyana cewa "an yi amfani da kyawawan 'yan leƙen asiri na tsohuwar tawagar". [6][7]
Wasan kwaikwayon ya bayyana cewa wasu marasa iznin sau biyu ana korarsu daga ƙasashensu na asali, wanda suka ratso tsakiyar Amurika zuwa Amrika zuwa Mexico daga karshe Tarayyar Amrika. wand hakan yake ƙara haɗuran dasuke fuskanta ace.[ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (October 2023)">citation needed</span>]
- ↑ Orange, B. Alan (2013-02-23). "Sharon Stone Goes Searching for Billy Zane in Border Run Clips". MovieWeb (in Turanci). Retrieved 2023-10-26.
- ↑ "Border Run". TVGuide.com (in Turanci). Retrieved 2023-10-26.
- ↑ "Sharon Stone s'offre un retour au premier plan". TV Magazine (in Faransanci). 2019-08-14. Retrieved 2023-10-26.
- ↑ Entertainment. "Imagen Foundation Awards – Nominees Announced | Hispanic Lifestyle" (in Turanci). Archived from the original on 2023-10-26. Retrieved 2023-10-26.
- ↑ Hervaud, Alexandre (2013-02-28). "Trailer est-il? Border Run, le Taken de Sharon Stone". Slate.fr (in Faransanci). Retrieved 2023-10-26.
- ↑ "MOVIE REVIEW: Sharon Stone enters the cruel world of illegal immigrants via Border Run". PEP.ph (in Turanci). Retrieved 2023-10-26.
- ↑ Shoji, Kaori (2013-04-26). "'The Mule (Border Run)'". The Japan Times (in Turanci). Retrieved 2023-10-26.