Gundumar Afigya Kwabre ta kudu
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
| Yankuna na Ghana | Yankin Ashanti | |||
| Former district of Ghana (en) | Gundumar Afigya Kwabre | |||
| Mazaunin mutane | Kodie (en) | |||
Gundumar Afigya Kwabre ta Kudu tana ɗaya daga cikin gundumomi arba'in da uku a Yankin Ashanti, Ghana . A da yankin yana cikin babban gundumar Afigya Kwabre, har sai da aka raba arewacin gundumar don ƙirƙirar Gundumar Afigya Kwabre ta Arewa a ranar 15 ga Maris 2018; don haka an sake wa sauran yankin suna zuwa Gundumar Afigya Kwabre ta Kudu . Majalisar gundumar tana cikin arewacin Yankin Ashanti kuma Kodie ita ce babban birninta.[1]
Majiyoyi
[gyara sashe | gyara masomin]Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ghana: Administrative Division
