Jump to content

Gundumar Fanteakwa ta kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gundumar Fanteakwa ta kudu


Wuri
Map
 6°21′N 0°29′W / 6.35°N 0.48°W / 6.35; -0.48
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Gabashi
Labarin ƙasa
Sun raba iyaka da

Gundumar Fanteakwa ta Kudu ɗaya ce daga cikin gundumomi talatin da uku a yankin Gabas, Ghana . Asali dai wani yanki ne na gundumar Fanteakwa mai girma a lokacin a cikin 1988, wacce aka kirkira ta daga tsohuwar karamar hukumar Akim ta Gabas, har zuwa lokacin da aka raba yankin kudancin gundumar don samar da gundumar Fanteakwa ta Kudu a ranar 15 ga Maris 2018; don haka ragowar bangaren aka canza suna zuwa Fanteakwa North District. Majalisar gundumar tana tsakiyar yankin Gabas kuma tana da Osino a matsayin babban birninta.[1]

  1. Ghana: Administrative Division