Gundumar Green, Kentucky
|
county of Kentucky (en) | |||||
|
| |||||
| Bayanai | |||||
| Farawa | 20 Disamba 1792 | ||||
| Suna a harshen gida | Green County | ||||
| Suna saboda |
Nathanael Greene (en) | ||||
| Ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
| Babban birni |
Greensburg (en) | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Time Zone (en) | ||||
| Sun raba iyaka da |
Adair County (en) | ||||
| Shafin yanar gizo | greensburgonline.com | ||||
| List of monuments (en) |
National Register of Historic Places listings in Green County, Kentucky (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
| Jihar Tarayyar Amurika | Kentucky | ||||
Gundumar Green wani yanki ne da ke cikin jihar Kentucky ta Amurka. Majalisar gundumar da kuma birnin ta na Greensburg. [1] Green ta kasance haramtacciya ko kuma yanki da ba kowa har zuwa 2015.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Gundumar Green a cikin shekarar 1792 daga sassan Gundumomin Lincoln da Nelson . [2] Green ita ce Gundumar Kentucky ta 16 a bisa tsari. An sanya sunan gundumar ne a madadin jarumin Yaƙin Juyin Juya Halin Janar Nathanael Greene, amma ba'a san dalilin da yasa babu E na karshe ba
An yi amfani da gidaje uku a matsayin majalisar Gundumar Green. A cikin 1804, ginin tubali ya maye gurbin ginin katako na baya, kuma yayin da ba ya aiki, ta tsaya a cikin Gundumar Tarihin Downtown Greensburg a matsayin tsohon ginin majalisar a cikin al'umma. Gidan majalisa na yanzu ya samo asali ne daga shekara ta 1931.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Find a County". National Association of Counties. Archived from the original on May 31, 2011. Retrieved June 7, 2011.
- ↑ "Green County". The Kentucky Encyclopedia. 2000. Archived from the original on July 17, 2019. Retrieved August 21, 2014.
