Jump to content

Gundumar Sanatan Rivers ta Gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gundumar Sanatan Rivers ta Gabas tana ɗaya daga cikin gundumomi uku na Sanata a Jihar Rivers, Najeriya . A halin yanzu Allwell Heacho Onyesoh ne ke wakiltar ta PDP