Gvidas Gineitis
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Mažeikiai (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Lithuania | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
lietuvių kalba (mul) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 191 cm | ||||||||||||||||||||||
Gvidas Gineitis[1][2]https://www.whoscored.com/Players/435108/Show/Gvidas-Gineitis an haife shi a ranar 15 ga watan Afrilu a shekarar 2004 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Lithuania wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Torino[3] a Serie A na Italiya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lithuania.[4] [5]