Gwadan Daji
Appearance
| Gwadan Daji | |
|---|---|
| Conservation status | |
LC (mul) | |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Plantae |
| Order | Magnoliales (mul) |
| Dangi | Annonaceae (mul) |
| Genus | Annona (mul) |
| jinsi | Annona senegalensis Pers.,
|
Gwandan Daji, wadda aka fi sani da Gwandan Afirka, da dangoganshi irin su, soursop na daji, da Yabanci kuma abo ibobo (Yarbanci),[1] sunkungo (A harshen Mandinka), da dorgot (Harshen Wolof) wani nau'in bishiya ce mai fure da yaya wanda ake sha ana samun gwandaan daji a dazukan Najeriya da wasu sassan Afirka, yana cikin dangogan Annonaceae. Takamaiman ma'anar, senegalensis, ana fassarashi zuwa "na Senegal", ƙasar da aka tattara nau'in samfurin.[2]
Bishiya ce dake cikin kayan marmari na gargajiya a Afirka. senegalensis suna da damar inganta abinci mai gina jiki, karfafa samar da abinci, inganta ci gaban karkara da tallafawa. An san shi sosai inda yake girma irin na dabi'a, ba a cika samunshi a wasu wuraren ba.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bascom, William R. (Jan 1951). "Yoruba Food". Africa. Cambridge University Press. 20 (1): 47. doi:10.2307/1156157. JSTOR 1156157. S2CID 149837516.
- ↑ Neil Skinner (2007). Kamus na Turanci zuwa Hausa. p. 39. ISBN 9789781691157.