Jump to content

Gyaran X-ray na Motsin Halitta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gyaran X-ray na Motsin Halitta
scientific method (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na motion capture (en) Fassara da radiograph (en) Fassara

Gyaran X-ray na Motsin Halitta ko XROMM fasaha ce ta binciken kimiyya. Masana kimiyya suna amfani da shi don ƙirƙirar hotuna na 3D da bidiyo na tsarin kwarangwal masu motsi a cikin halittu masu rai..[1]

A cikin XROMM, ana shigar da alamun kasusuwa na rediyo-opaque a cikin rayayyun kwayoyin halitta, wanda ke ba da damar tsarin bidiyo na X-ray don ƙididdige madaidaicin daidaitawar alamar kashi yayin da kwayoyin ke motsawa.

An kirkiro XROMM a Jami'ar Brown . [1][2]

Ana iya amfani da XROMM don yin samfura irin waɗannan motsi kamar tsuntsayen da ke tashi, mutane suna gudu, kwadi suna tsalle, da toad na hadiye ganima.[3]

Bayani na asali

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Brainerd, E.L., S.M. Gatesy, D.B. Baier, T.L. Hedrick, K.A. Metzger, J. Crisco, and S.L. Gilbert (2010). "X-ray Reconstruction of Moving Morphology (XROMM): applications and accuracy in comparative biomechanics research". Cite journal requires |journal= (help)CS1 maint: multiple names: authors list (link)

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1 2 "X-Ray Reconstruction of Moving Morphology (XROMM) Facility". Brown University. Retrieved November 15, 2022. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Brown" defined multiple times with different content
  2. "History". Xromm.org. Retrieved November 15, 2022.
  3. R M Keeffe; R W Blob; D C Blackburn; C J Mayerl (November 15, 2022). "XROMM Analysis of Feeding Mechanics in Toads: Interactions of the Tongue, Hyoid, and Pectoral Girdle". Integrative Organismal Biology. 4 (1). doi:10.1093/iob/obac045. PMC 9665897 Check |pmc= value (help). Retrieved November 15, 2022.