Jump to content

Habib Cheikhrouhou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Habib Cheikhrouhou
Rayuwa
Haihuwa Sfax (en) Fassara, 9 ga Yuli, 1914
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Tunis, 27 ga Janairu, 1994
Ƴan uwa
Yara
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Habib Cheikhrouhou (an haife shi ranar 9 ga watan Yulin 1914, Sfax, Tunisiya - ya mutu ranar 27 ga watan Janairu, 1994) ɗan jaridar Tunisiya ne wanda a shekarar 1951 ya kafa Dar Assabah, kamfanin da ke buga jaridu na yau da kullun na Assabah da Le Temps a birnin Tunis, Tunisiya.[1]

  1. "Habib Cheikhrouhou, le père d'Assabah, raconté par sa fille". Al Huffington Post (in French). 27 January 2017. Archived from the original on 27 January 2017. Retrieved 3 October 2017.CS1 maint: unrecognized language (link) CS1 maint: unfit url (link)