Jump to content

Habib Thiam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Habib Thiam
Prime Minister of Senegal (en) Fassara

29 ga Yuli, 1991 - 3 ga Yuli, 1998 - Mamdou Lamine Loum
Prime Minister of Senegal (en) Fassara

ga Janairu, 1981 - 3 ga Afirilu, 1983
Abdou Diouf (en) Fassara - Moustapha Niasse (en) Fassara
Member of the National Assembly of Senegal (en) Fassara


Q2824521 Fassara

Rayuwa
Haihuwa Keur Madiabel (en) Fassara, 21 ga Janairu, 1933
ƙasa Senegal
Mutuwa Dakar, 26 ga Yuni, 2017
Ƴan uwa
Abokiyar zama Majken Hessner Thiam (en) Fassara  (1981 -
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Makarantar mulkin mallaka, Paris
Lycée Louis-le-Grand (mul) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Dan wasan tsalle-tsalle, swimmer (en) Fassara da minista
Employers Bank of France (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar Socialist ta Senegal

Habib Thiam (21 ga watan Janairun shekarar 1933 - 26 ga watan Yunin shekarar 2017) [1] ɗan siyasan Kasar Senegal ne. Ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na Senegal har na lokuta biyu, daga 1 ga Janairun shekarar 1981 zuwa 3 ga watan Afrilu 1983, kuma daga 8 ga watan afrilu 1991 har zuwa 3 ga Yulin shekarar 1998.

Ya kuma yi aiki a matsayin Shugaban Majalisar Dokoki ta Kasa daga 1983 zuwa 1984. [2]

Ya auri Anne Majken née Hessner, 'yar asalin Kasar denmark kuma tsohon memba na majalisar dokokin Denmark na Jam'iyyar Social Democratic Party . Suna da 'ya'ya mata biyu tare

  1. "Sénégal : décès de l'ancien Premier ministre Habib Thiam", BBC News, 27 June 2017 (in French).
  2. "Assemblée nationale - Les députés, le vote de la loi, le Parlement Sénégalais". 12 May 2019. Archived from the original on 12 May 2019.