Jump to content

Hadarin jirgin kasa na Alexandria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alexandria train collision
train collision (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Misra
Kwanan wata 11 ga Augusta, 2017
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraAlexandria Governorate (en) Fassara
Port settlement (en) FassaraAlexandria

Hadarin jirgin kasa na Alexandria ya faru ne a ranar 11 ga Agusta, [1] 2017 kusa da tashar Khorshid a cikin unguwannin gabas na gabashin Alexandria, Masar.[2]

Jiragen kasa biyu - daya da ke tafiya daga Port Said daya kuma daga Alkahira - sun yi karo da daya a bayan daya da karfe 2:15 na rana. a dai dai lokacin da aka kashe akalla mutane 41 tare da jikkata wasu 179.[3]. [4] [5]

A ranar 11 ga Agusta, Shugaban Abdel Fattah el-Sisi ya jajantawa mutanen da lamarin ya shafa, ya kuma umarci hukumomin gwamnati da su kafa rundunar bincike don gano [6] musabbabin hatsarin tare da hukunta masu hannu a ciki.[7]

  1. Train collision in northern Egypt kills at least 36". ABC News. 11 August 2017. Archived from the original on 2017-08-11. Retrieved 12 August 2017
  2. Egypt train crash kills dozens, injures more than 100 people". Yahoo News. 11 August 2017. Retrieved 12 August 2017
  3. Egypt train crash kills dozens, injures more than 100 people". Yahoo News. 11 August 2017. Retrieved 12 August 2017
  4. Train collision in northern Egypt kills at least 36". ABC News. 11 August 2017. Archived from the original on 2017-08-11. Retrieved 12 August 2017
  5. Dozens killed in Alexandria train collision". Al Jazeera. 12 August 2017. Retrieved 12 August 2017.
  6. "Dozens killed in Alexandria train collision". Al Jazeera. 12 August 2017. Retrieved 12 August 2017
  7. Alexandria-Cairo train traffic resumes after deadly collision". Ahram Online. 12 August 2017.