Hailemariam Desalegn

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Hailemariam Desalegn
Hailemariam Desalegn - Closing Plenary- Africa's Next Chapter - World Economic Forum on Africa 2011.jpg
Rayuwa
Haihuwa Southern Nations, Nationalities, and Peoples' Region (en) Fassara, ga Yuli, 19, 1965 (55 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Southern Ethiopian People's Democratic Movement (en) Fassara
Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) Fassara
Hailemariam Desalegn a shekara ta 2011.

Hailemariam Desalegn (harshen Amhara: ኃይለማሪያም ደሳለኝ ቦሼ) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1965 a Boloso Sore, Habasha. Hailemariam Desalegn firaministan kasar Habasha ne daga watan Agusta a shekara ta 2012 (bayan Meles Zenawi) zuwa watan Afrilu a shekara ta 2018 (kafin Abiy Ahmed).