Jump to content

Hajar Raissouni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hajar Raissouni
Rayuwa
Haihuwa Larache (en) Fassara, 1991 (33/34 shekaru)
ƙasa Moroko
Ƙabila Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Ƴan uwa
Mahaifi Raiss
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida
Employers Attajdid (en) Fassara  (2015 -  2016)
Akhbar Al Youm (en) Fassara  (2017 -
Imani
Addini Musulunci

Hajar Raissouni (Larabci: هاجر الريسوني; an haife ta ne a shekara ta 1991) yar jarida ce mai zaman kanta na kasar Moroko.[1] A cikin shekara 2019, an kama ta kuma aka yanke mata hukuncin daurin shekara guda a gidan yari saboda zargin zubar da ciki ba bisa ka'ida ba da jima'i ba tare da aure ba,[2] ko da yake daga baya Sarki Mohammed VI ya yafe ta.[3]

  1. Alami, Aida (2019-10-16). "Morocco's King Pardons Journalist Sentenced on Abortion Charge". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2019-10-23.
  2. Alami, Aida (2019-09-30). "Moroccan Journalist Sentenced to Prison for Abortion and Premarital Sex". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2019-10-23.
  3. "المغرب: الملك محمد السادس يصدر عفوا عن الصحافية هاجر الريسوني المسجونة بسبب "الإجهاض"". فرانس 24 / France 24 (in Larabci). 2019-10-16. Retrieved 2019-10-25.