Jump to content

Haji Mohammad Idris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haji Mohammad Idris
Governor of the Da Afghanistan Bank (en) Fassara

24 ga Augusta, 2021 - Oktoba 2021
Rayuwa
ƙasa Afghanistan
Sana'a
Sana'a Ma'aikacin banki
Imani
Jam'iyar siyasa Taliban

Haji Mohammad Idris (Pashto: حاجی محمد دریس ps) ya rike mukamin gwamnan babban bankin Afganistan daga ranar 24 ga watan Agustan 2021 zuwa 8 ga watan Oktoba Idris shi ne shugaban sashin kudi na kungiyar Taliban, amma ba shi da horo na kudi ko ilimi mai zurfi.[1]

A watan Agustan 2021, mai magana da yawun Taliban Zabiullah Mujahid ya ce a cikin wata sanarwa cewa jagorancin Masarautar Musulunci ya ba Haji Mohammad Idris alhakin Babban Bankin Afghanistan. Manufar nadin ita ce tsara cibiyoyin gwamnati da tsarin banki da warware matsalolin jama'a.[1][2]

  1. "Amrullah Saleh Slams Taliban's 'Money Launderer' Pick for Central Bank Head. Who is Haji Mohammad Idris?". News18. August 25, 2021.
  2. "Taliban puts together a team with unproven credentials to fix sinking Afghan economy". Business Today.