Hakeem Jamiu
Appearance
Hakeem Jamiu ya kasance ɗan siyasar ƙasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar wakilin Jiha ne mai wakiltar mazaɓar Irepodun/Ifelodun II a majalisar dokokin jihar Ekiti. [1] [2] [3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shibayan, Dyepkazah (2022-05-28). "Jamiu, Ekiti deputy speaker, wins APC house of assembly ticket". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "APC members oppose Ekiti Deputy Speaker's second term bid" (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Ado-Ekiti, Rasaq Ibrahim (2024-04-05). "Ekiti lawmaker empowers 153 farmers with inputs". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.