Jump to content

Hala Helmy el-Said

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hala Helmy el-Said
Minister of Planning and Economic Development (en) Fassara

22 Disamba 2019 -
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 19 Mayu 1957 (68 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Alkahira
Harsuna Egyptian Arabic (en) Fassara
Larabci
Sana'a
Sana'a Malami
Employers Jami'ar Alkahira

Hala Helmy el-Said (An haife ta a ranar 19 ga watan Mayu 1957) ita ce mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan tattalin arziki Abdel Fattah el-Sisi kuma tsohon ministan tsare-tsare da ci gaban tattalin arzikin Masar. [1] [2] [3]

Rayuwar farko da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Hala a birnin Alkahira a shekarar 1957. Ita ce shugabar farko da aka zaɓa a tsangayar tattalin arziki da kimiyyar siyasa daga shekarun 2011 zuwa 2016 a Jami'ar Alkahira. [4] Ta kuma riƙe muƙamin mataimakiyar shugaban jami'ar Alkahira kan harkokin bincike na kimiya da huldtar waje daga watan Satumba 2013 zuwa 2016. [5] [6]

Hala tana da digiri kamar haka: [7] [8]

  • Daktar Falsafa a fannin Tattalin Arziki daga Sashen Tattalin Arziki da Kimiyyar Siyasa daga Jami'ar Alkahira- a 1989
  • Digiri na biyu a fannin tattalin arziki tare da ingantattun maki daga tsangayar tattalin arziki da kimiyyar siyasa daga Jami'ar Alkahira a 1983 [9] [10] [11]


  1. "رئاسة مجلس الوزراء". www.cabinet.gov.eg. Retrieved 2023-12-19.
  2. "CHAIRMAN". www.nib.gov.eg. Archived from the original on 2022-06-25. Retrieved 2022-04-04.
  3. "StackPath". dailynewsegypt.com. Retrieved 2022-04-04.
  4. "السيرة الذاتية لـ«هالة السعيد» وزيرة التخطيط والمتابعة الجديدة - بوابة الشروق". www.shorouknews.com (in Larabci). Retrieved 2022-04-20.
  5. Map, Egypt's Projects. "السيرة الذاتية للدكتورة هالة السعيد وزيرة التخطيط والتنمية الاقتصادية (بروفايل)". www.egy-map.com (in Turanci). Retrieved 2022-04-20.
  6. Musa, Developed By Heba (2020-11-25). "محطات حياة هالة السعيد أفضل وزيرة عربية". بوابة اخبار اليوم. Retrieved 2022-04-20.
  7. Map, Egypt's Projects. "السيرة الذاتية للدكتورة هالة السعيد وزيرة التخطيط والتنمية الاقتصادية (بروفايل)". www.egy-map.com (in Turanci). Retrieved 2022-04-20.
  8. "عن الوزيرة". mped.gov.eg. Retrieved 2022-04-20.
  9. "رئاسة مجلس الوزراء". www.cabinet.gov.eg. Retrieved 2023-12-19.
  10. "CHAIRMAN". www.nib.gov.eg. Archived from the original on 2022-06-25. Retrieved 2022-04-04.
  11. "StackPath". dailynewsegypt.com. Retrieved 2022-04-04.