Hala Shukrallah
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | 1954 (70/71 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa |
Constitution Party (en) ![]() |
Hala Shukrallah (an haife ta a shekara ta 1954) ita ce tsohuwar shugaban jam'iyyar kundin tsarin mulkin Masar, bayan ta gaji Sayed Kassem a matsayin shugaban jam'iyyar. [1] Ita ce macen 'yan Koftik ta farko da ta shugabanci jam'iyyar siyasar Masar.[2] A matsayinta na shugaban Jam'iyyar Tsarin Mulki, Hala Shukrallah ta bayyana a matsayin manyan manufofi na farfaɗo da faɗaɗa jam'iyyar, [3] da kuma cimma nasarar manufofin juyin juya hali, kamar soke dokar zanga-zanga, [4] adawa da mulkin soja na siyasa, [5] da 'yanci ga fursunonin siyasa. Ɗan uwanta shi ne Hani Shukrallah, [6] wanda ya kafa kamfanin Ahram Online. [7][8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hala Shukrallah succeeds ElBaradei as head of Constitution Party". Ahram Online. 21 February 2014. Retrieved 18 April 2019.
- ↑ "Hala Shukrallah succeeds ElBaradei as head of Constitution Party". Ahram Online. 21 February 2014. Retrieved 18 April 2019.
- ↑ "Dostour leader sets up party for new beginning". Mada Masr. 25 February 2014. Archived from the original on 26 March 2014. Retrieved 27 March 2014.
- ↑ "Hala Shukrallah signs April 6 petition against protest law". Ahram Online. 25 March 2014. Retrieved 18 April 2019.
- ↑ "Egypt Constitution Party's Shukrallah questions army's involvement with politics". Ahram Online. 25 February 2014. Retrieved 18 April 2019.
- ↑ "وفاة الصحفي المصري هاني شكر الله عن 69 عاما". Reuters. 5 May 2019. Retrieved 4 January 2023.
- ↑ "Covering the Arab Spring Myths, Lies And Truths" (PDF). Issam Fares Institute for Public Policy and International Affairs. American University of Beirut. 21 May 2012. Archived from the original (PDF) on 29 September 2013. Retrieved 4 January 2023.
- ↑ "Egypt Constitution Party's Shukrallah questions army's involvement with politics". Ahram Online. 25 February 2014. Retrieved 18 April 2019.