Hala Zayed
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
14 ga Yuni, 2018 - 13 ga Augusta, 2022 - Khaled Abd el-Ghaffar (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 31 Disamba 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Misra | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Hala Mustafa Zayed (; An haife ta 13 ga watan Disamba shekara1967) tsohon Ministan Lafiya da Jama'a na Masar ne a majalisar ministocin da Mostafa Madbouly ke jagoranta. .[1][2]