Jump to content

Hala al-Karib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hala al-Karib
Haihuwa Sudan
Hala al-Karib tana gudanar da kwamitin a hedikwatar mata ta Majalisar Dinkin Duniya a Birnin New York a lokacin zaman 69 na Hukumar kan Matsayin Mata a watan Maris na 2025.

Hala al-Karib ko Hala Alkarib 'yar kasar Sudan ce me gwagwarmayar dangane da cin zarafin jima'i a. Ita ce darakta ta yanki na Strategic Initiative for Women in the Horn of Africa (SIHA).

An haifi al-Karib a Sudan Amma tayi yarantarta kasar Canada.[1] Tafara aikinta na farko a jami'ar Juba a Sudan ta Kudu. [2]

Tana aiki a Strategic Initiative for Women in the Horn of Africa (SIHA) wanda ya haɗu da bukatun kungiyoyi 75 don aiki a kasashe tara na Afirka don rage wulakanta mata a cikin nahiyar Afirka. [3] An kirkiri SIHA a Shakirar 1995, al-Karib ta zama daraktar yankib kuma tana zaune ne a Uganda.[4] SIHA ta buga mujallar ta na shekara "Women in Islam" kuma Al-Harib it's taza babban edita.[5] Jaridar ta shafi "dangantakar mata da 'yancin mata a cikin al'ummar musulmai a cikin yankin Afirka . [2]

Haɗin Majalisar Dinkin Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2021 Majalisar Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya ta tattauna halin da ake ciki a Sudan. al-Karib ta shirya wata sanarwa a kan bukatarsu ta sanar da majalisar halin da jama,a ke ciki.[6] Kwamitin Tsaro sun sake haduwa a shekarar 2023 don tattaunawa akan Sudan kuma an sake tambayar al-Karib da ta shirya jawabi.[2] Ta kan shiga cikin tattaunawar zaman lafiya don kawai nuna cewa akwai mata kalilan masu tasiri da ke da hannu cewa duk wani sakamako ba zai yiwu a yi daidai ba.

Kyaututtuka da memba

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar ta 2024 an amince da aikinta lokacin da tajona Mata 100 masu ban sha'awa na BBC.[7] Tana Cibiyar Rift Valley kuma memba ce ta kwamitin kungiyar Musawah wance ke ƙoƙarin tabbatar da daidaito da adalci a cikin dokokin iyali na Musulmi. [2]

  1. "Hala Al Karib – Rift Valley Institute". riftvalley.net. Archived from the original on 2024-12-24. Retrieved 2024-12-24.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 "Statement by Ms. Hala Al Karib at the UN Security Council Open Debate on Women, Peace and Security". NGO Working Group on Women, Peace and Security (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  3. "Strategic Initiative for Women in the Horn of Africa (SIHA) | Devex". www.devex.com. Retrieved 2024-12-24.
  4. "Hala Al-Karib". NGO Working Group on Women, Peace and Security (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  5. "About – Women In Islam English" (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  6. "UN Security Council Briefing on Sudan by Hala Al-Karib". NGO Working Group on Women, Peace and Security (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
  7. "BBC 100 Women 2024: Who is on the list this year? - BBC News". News (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.