Halifancin Masarautun Daular Sokoto
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙaramin ɓangare na | Masarautar |
| Ƙasa | Daular Sokoto |
Halifancin Daular Sokoto ƙungiya ta masarautu da suke kallon shugaba Amir al-Mu'minin a matsayin shugabansu.[1] An kafa daular Khalifanci a shekara ta 1809 kuma daga baya ta zama babbar jiha ta Afirka kafin mulkin mallaka.[2] Yankunan Khalifancin daular sun haɗa da Kamaru, Burkina Faso, Nijar, da Najeriya na yanzu.[3]
A cewar masanin tarihi Mahmud Modibbo Tukur, a farkon ƙarni na 20, Khalifancin Sokoto ya rufe yanki na kimanin murabba'in kilomita 150,000 (kilomita 388,500), ba tare da haɗa sassan Adamawa (Fombina) ba, wanda ke cikin Kamaru ta zamani, wanda aka kiyasta ya rufe sama da murabba'i kilomita 100,000.[4]
A ƙarshen ƙarni na 19, Khalifanci ya ƙunshi masarauta 30 ne, ban da manyan biranen Gwandu da Sokoto. Wasu daga cikin wadannan masarautun suna da masarautun masu cin ƙashin kansu a ƙarƙashin su, tare da Adamawa da ke da mafi yawan kaso, kusan sama da kashi 40.[4]
Masarautu
[gyara sashe | gyara masomin]

A cewar Yusufu Bala Usman, masarautun sun kasance kamar haka:
| Masarauta | Date joined | Babban birni |
|---|---|---|
| Masarautar Adamawa (Fombina) | 1809 (aka kafa) | Yola |
| Masarautar Agaie | 1832 (aka kafa) | Agaie |
| Masarautar Bauchi | 1809 (aka kafa) | Bauchi |
| Masarautar Bida | 1835 | Bida |
| Birnin-Gaoure | Birnin N'Gaouré | |
| Bitinkogi | Lamorde | |
| Masarautar Daura | 1805 | Daura |
| Gelajo | Gelajo | |
| Masarautar Gombe | 1804 (created) | Gombe |
| Masarautar Gwandu | 1809 (aka kafa) | Gwandu |
| Masarautar Hadejia | Haɗejiya | |
| Masarautar Jama'are | Jama'are | |
| Masarautar Jema'a | Jema'a | |
| Junju | ||
| Masarautar Ilorin | 1824 (aka kafa) | Illorin |
| Masarautar Kano | 1807 | Kano |
| Masarautar Katagum | 1807 (aka kafa) | Katagum |
| Masarautar Katsina | 1807 | Katsina |
| Masarautar Kazaure | Kazaure | |
| Masarautar Kebbi | 1808 | Argungu |
| Masarautar Kontagora | 1864 (aka kafa) | Kontagora |
| Lapai Emirate | 1825 (created) | Lapai |
| Lafiagi Emirate | Lafiagi | |
| Liptako Emirate | Dori | |
| Missau Emirate | Missau | |
| Masarautar Muri (Hammanruwa) | Muri | |
| Masarautar Nasarawa | 1838 (aka kafa) | Lafia |
| Say | Say | |
| Shonga Emirate | ||
| Torodi | Lamorde | |
| Yagha | Sebba | |
| Masarautar Yauri | Yauri | |
| Masarautar Zazzau | 1804 | Zariya |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Usman dan Fodio and the Sokoto Caliphate". countrystudies.us. Retrieved 2023-04-22.[permanent dead link]
- ↑ "The Sokoto Caliphate". Retrieved 2023-04-22.
- ↑ Lofkrantz, Jennifer (2012). "Intellectual Discourse in the Sokoto Caliphate: The Triumvirate's Opinions on the Issue of Ransoming, ca. 1810". The International Journal of African Historical Studies. 45 (3): 385–401. ISSN 0361-7882. JSTOR 24393055.
- ↑ 4.0 4.1 Lovejoy, Paul E. (2016). Jihād in West Africa during the Age of Revolutions. Internet Archive. Athens : Ohio University Press. pp. 259–260. ISBN 978-0-8214-2240-3.
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from March 2025
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Articles using generic infobox
- Sokoto
- Masarautu
- Jihohin Gargajiya na Najeriya
- Sarakunan Masarautun Sokoto
- Tarihin Najeriya
- Sarakunan Gargajiya a Najeriya