Halilu Kundila
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1965 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 6 ga Afirilu, 2024 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Halilu Ibrahim Kundila (1965 - 6 ga Afrilu 2024) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Kano, yana wakiltar mazabar Shanono / Bagwai a ƙarƙashin All Progressives Congress (APC). Ya mutu a ranar 6 ga Afrilu 2024, yana da shekaru 59. [1] [2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kano, Fanen Ihyongo (2024-04-07). "Kano lawmaker Kundila dies, Assembly mourns". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.
- ↑ Muntari, Tukur (2024-04-07). "Kano lawmaker, Halilu Kundila dies at 59". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.
- ↑ Bukar, Muhammad (2024-04-07). "Kano Assembly member, Kundila is dead". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.