Hama Amirou Ly
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 31 Disamba 1946 (78 shekaru) |
ƙasa | Burkina Faso |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa |
Party for Democracy and Socialism (en) ![]() |
Hama Amirou Ly (an haife shi a ranar 31 ga watan Disamba, 1946, a Sebba) ɗan siyasan Burkinabé ne kuma Magajin garin Sebba. Shi memba ne na Jam'iyyar Demokradiyya da Socialism.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Archived copy" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2007-06-15. Retrieved 2007-05-13.CS1 maint: archived copy as title (link)