Hamburg

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hamburg.

Hamburg [lafazi : /hameburg/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Hamburg akwai mutane 1,787,408 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Hamburg a karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Olaf Scholz, shi ne shugaban birnin Hamburg.