Hameed Ali
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
22 ga Augusta, 1996 - ga Augusta, 1998 ← Lawal Jafaru Isa - Umar Farouk Ahmed → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bauchi, 15 ga Janairu, 1955 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Sam Houston State University (en) ![]() | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja |
Hameed Ibrahim Ali (an haife shi ranar 15 ga watan Janairu, 1955) tsohon Sojan Najeriya ne kuma ya riƙe muƙamin konel, wanda ayanzu shine Comptroller Janar na Nigerian Customs Service. Shugaba Muhammadu Buhari ne ya naɗa shi a ranar 27 ga watan Augusta na shekarar 2015.[1] Konel. Hamid Ali yayi gwamna a Jihar Kaduna ƙarƙashin mulkin soja daga (watan Augustan na shekarar 1996 zuwa watan Augusta na shekarar 1998) lokacin shugaban ƙasa Sani Abacha[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Buhari appoints SGF, Chief of Staff, others". Premium Times Nigeria. Retrieved 27 August 2015.
- ↑ "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-05-27.
- ↑ https://ng.opera.news/tags/hameed-ali[permanent dead link]