Jump to content

Hamisu Ibrahim Kubau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamisu Ibrahim Kubau
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ikara/Kubau
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Afirilu, 1975 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Hamisu Ibrahim Kubau ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Ikara/Kubau a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 17 ga Afrilu 1975, ya fito ne daga jihar Kaduna. An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a 2019 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-06.
  2. Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-06