Hamzah Saleh
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Saudi Arebiya, 19 ga Afirilu, 1967 (59 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Saudi Arebiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 71 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 183 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Hamzah Saleh (Arabic; an haife shi a ranar 19 ga watan Afrilu a shekara ta alif 1967) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Saudi Arabia wanda ya yi wasa a matsayin dan wasan tsakiya .
Ya buga wa Al-Ahli wasa kuma ya wakilci tawagar Saudi Arabia a gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 1994 da 1998.
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hamzah Saleh at National-Football-Teams.com
- Hamzah Saleh – FIFA competition record