Jump to content

Hanif Tayyab

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mohammad Hanif Tayyab (an haife shi a shekara ta 1947) ya kasance masanin addini ne kuma ɗan siyasa na Pakistan wanda shine shugaban jam'iyyar Nizam-e-Mustafa na yanzu.[1][2] A baya, ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Pakistan daga 1985 zuwa 1988.[3] Ya yi aiki a matsayin ministan tarayya na Labour, Manpower & Overseas Pakistanis daga 10 ga Afrilu 1985 zuwa 28 ga Janairu 1986.[4]

An haifi Hanif Tayyab a shekara ta 1947 ga dangin Memon.[5] Ya yi karatu a Jami'ar Karachi da Jami'ar Urdu ta Tarayya . [5] Ya kuma sami digiri na Doctorate na Falsafa daga Jami'ar Karachi wanda ya haifar da rikici.[6]

  1. Ilyas, Faiza (March 12, 2016). "KU to award two honorary PhD degrees despite opposition by teachers". DAWN.COM.
  2. Jabri, Parvez (August 5, 2011). "Haji Hanif Tayyab calls on Rehman Malik". Brecorder.
  3. "Archived copy" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2013-01-24.CS1 maint: archived copy as title (link)
  4. "Archived copy" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2023-02-04.CS1 maint: archived copy as title (link)
  5. 5.0 5.1 "Haji Muhammad Hanif Tayyab". Al-Mustafa Welfare Society.
  6. Ilyas, Faiza (March 12, 2016). "KU to award two honorary PhD degrees despite opposition by teachers". DAWN.COM.