Jump to content

Hargun Das Ahuja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hargun Das Ahuja
Rayuwa
Haihuwa Larkana (en) Fassara, 1 ga Maris, 1970 (56 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Ministry of State Stability (en) Fassara

Hargun Das Ahuja ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba na Majalisar lardin Sindh, daga Mayun shekarar 2016 zuwa Mayu 2018.

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ranar 1 ga Maris ɗin shekarar 1970 a Larkana .[1]

Ya yi karatun Arts a Jami'ar Shah Abdul Latif . [1]

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓe shi a Majalisar Lardin Sindh a matsayin ɗan takarar Muttahida Qaumi Movement a kan kujerar da aka keɓe don tsiraru a watan Mayun shekarar 2016.

  1. 1 2 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Archived from the original on 6 June 2017. Retrieved 27 January 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "pas/2013" defined multiple times with different content.