Harin Bam a Gombe da Bauchi, 2014

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentHarin Bam a Gombe da Bauchi, 2014
Iri aukuwa
Bangare na Rikicin Boko Haram
Kwanan watan 22 Disamba 2014
Wuri Gombe
Adadin waɗanda suka rasu 27
Adadin waɗanda suka samu raunuka 60

A ranar 22 ga watan Disamban 2014, an kai hare-haren bama-bamai kan wasu fararen hula a wasu garuruwa biyu na Arewacin Najeriya, inda suka kashe mutane 27 tare da jikkata wasu 60.

Wuri[gyara sashe | gyara masomin]

Gombe[gyara sashe | gyara masomin]

Na farko ya faru ne a wata tashar mota da ke garin Gombe a jihar Gombe a Najeriya. Ya kashe mutane 20.

Bauchi[gyara sashe | gyara masomin]

Bam na biyu ya fi karfi kuma ya faru ne a wata kasuwa da ke Bauchi a jihar Bauchi.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Bombs in north Nigeria bus station, market kill 27". Reuters. December 22, 2014. Retrieved December 22, 2014.
  2. "Dozens killed in Nigeria bomb blasts". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2022-04-17.