Jump to content

Harris Uchenna Okonkwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Harris Uchenna Okonkwo (an haife shi a ranar 18 ga watan Afrilu 1986) ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Idemili North /Idemili ta kudu ta jihar Anambra a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

  1. Rapheal (2024-09-14). "New CJN must restore confidence in judiciary - Okonkwo". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  2. "Rep to Tinubu: Convince Nigerians with creative solutions – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-25.
  3. Okogba, Emmanuel (2022-06-11). "Uche Okonkwo emerges Idemili North/South Labour Party candidate". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.