Batak yare ne na kasar Austronesian Mutanen Batak ke magana da shie a Tsibirin Palawan a Philippines . Wani lokaci ana rarraba shi daga yarukan Batak kamar Palawan Batak .
Ana magana da Batak a cikin al'ummomin Babuyan, Maoyon, Tanabag, Langogan, Tagnipa, Caramay, da Buayan. Harsunan da ke kewaye da su sun haɗa da Kudancin Tagbanwa, Tsakiyar Tagbanwa، Kuyonon, da Agutaynen .
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Batak". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
↑Morey, Virginia (1961). "Some particles and pronouns in Batak". Philippine Journal of Science. 90: 263–270.