Jump to content

Harshen Dusun Malang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Dusun Malang
'Yan asalin magana
4,500 (2003)
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 duq
Glottolog dusu1269[1]

Dusun Malang, ko Malang, yare ne da Mutanen Dusun na Borneo ke magana. Yana da alaƙa da yaren Malagasy.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Dusun Malang". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.