Jump to content

Harshen Dusun Witu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Dusun Witu
bahasa Dusun Witu
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 duw
Glottolog dusu1267[1]

Dusun Witu, ko Witu, yare ne da mutanen Dusun Wito na Borneo ke magana musamman a lardin Kalimantan Tengah, yankin Kudancin Barito, kusa da garuruwan Pendang da Buntokecil; kudancin garin Muarateweh a Indonesia. Yana da alaƙa da yaren Malagasy da ake magana a Madagascar.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Dusun Witu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.