Jump to content

Harshen Emplawas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Emplawas
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 emw
Glottolog empl1237[1]

Emplawas yare ne na Austronesian da ake magana a ƙauye ɗaya a Tsibirin Babar a Kudancin Maluku, Indonesia .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Emplawas". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.