Jump to content

Harshen Iyayu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Harshen Iyayu
  • Harshen Iyayu
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 iya
Glottolog iyay1238[1]

Iyayu yare ne na Edoid wanda ake magana a daya daga cikin yankuna shida na gargajiya na garin Idoani, wanda aka sani da sunan Iyayu a Jihar Ondo, Najeriya .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Iyayu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.