Jump to content

Harshen Keningau Murut

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Keningau Murut
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kxi
Glottolog keni1249[1]

Keningau Murut, ko Murut ta Tsakiya, yare ne da Mutanen Murut na Borneo ke magana da shie.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Keningau Murut". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.