Harshen Kopka
Appearance
Harshen Kopka | |
---|---|
bahasa Kopka | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
opk |
Glottolog |
kopk1238 [1] |
Kopkaka (Kopka) yare ne na Ok da ake magana da shi a Gundumar Seredala, Yah 142 Regency, Highland Papua . Garuruwan da a ke magana da wannan yaren sune Seredala, Moruf, Mosomduba, Burupmakot, da kuma sauransu.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Kopka". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ "Kopkaka". Peta Bahasa (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2024-06-25.