Jump to content

Harshen Kurame na Chiangmai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Kurame na Chiangmai
sign language (en) Fassara da modern language (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Old Chiangmai–Bangkok Sign Language family (en) Fassara
Ƙasa Thailand
Indigenous to (en) Fassara Chiang Mai (en) Fassara
Ethnologue language status (en) Fassara 8a Moribund (en) Fassara

Harshen Kurame na Chiangmai (wanda kuma aka sani da Tsoho ko Asalin Harshen Kurame na Chiangmai) yaren kurame ne na al'ummar Thailand wanda ya samo asali daga kurame waɗanda suka yi ƙaura zuwa Chiang Mai don aiki ko iyali. Yaren ya mutu, inda aka haifi duk masu magana kafin 1960. Matasa sun koma Yaren Kurame na Thai .