Jump to content

Harshen Kurame na Maroua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Kurame na Maroua
sign language (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Kameru

Harshen kurame ne a birnin Maroua na ƙasar Kamaru. Yare ne na kurame wanda kusan mutane 150 ke amfani da shi a ciki da kewayen garin Maroua, babban birnin yankin Far North na Kamaru . [1]

  1. Atindogbe, Gratien G. (September 2019). "Deaf education and Language-Based Curriculum: The case of the Buea School for the Deaf" (in Turanci). Cite journal requires |journal= (help)