Jump to content

Harshen Lara'

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Lara'
bahasa Bakati'Rara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 lra
Glottolog rara1235[1]

Lara' (wanda kuma ake kira Luru, Berkati, Bakati, Bekatiq, Bekatiʼ Nyam-Pelayo, Bekati' Kendayan, da Rara Bakatiʼ) yare ne da wasu mutane sama da 19,000 ke magana a Borneo, a bangaren Indonesiya (West Kalimantan) da Malaysian (Sarawak) na tsibirin. Yawancin bayanai game da shi an tattara su ne ta ƙungiyoyin mishaneri na Kirista daban-daban.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Lara'". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.