Jump to content

Harshen Malimpung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Malimpung
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 mli
Glottolog mali1283[1]

Malimpung yare ne da kusan mutane 5,000 ke magana a Kudancin Sulawesi, na kasar Indonesia . Yana cikin reshen Arewa na Kudancin Sulawesi, kuma yana da alaƙa da yaeukana Duri, Enrekang da Maiwa.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Malimpung". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.