Jump to content

Harshen Ngamini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Ngamini
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 nmv
Glottolog ngam1265[1]

Ngamini wani nau'in yare ne na asalin kasar Australiya na dangin Pama-Nyungan wanda Kuma mutanen Ngamini da mutanen da ke da alaƙar da shi suka taɓa magana.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Ngamini". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.