Harshen Sharwa
Appearance
Harshen Sharwa | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
swq |
Glottolog |
shar1249 [1] |
Sharwa (wanda aka fi sani da Tchevi, Sherwin, Sarwaye) yare ne na yankin Afro-Asiatic da ake magana da shie a kasar Kamaru a Lardin Far North . Akwai alamun canjin harshe zuwa Fulfulde.
Masu magana da Sharwa (5,100) ana kiransu Tchévi, wanda shine birninsu mafi girma, a kudancin yankin Bourrha (gundumar May-Tsanaga, Yankin Arewacin). Ana kuma magana da Sharwa a yankin Arewa, a cikin sashen Mayo-Louti (Mayo-Oulo). Yawancin su suna da alaƙa da Gude.
Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Sharwa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.