Harshen Waja
Appearance
| Harshen Waja | |
|---|---|
'Yan asalin magana | 60,000 |
| |
| Baƙaƙen boko | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
wja |
| Glottolog |
waja1259[1] |
| Waja | |
|---|---|
| Wɪyáà | |
| Yanki | eastern Nigeria |
'Yan asalin magana | (60,000 cited 1989)[2] |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
wja |
| Glottolog |
waja1259[1] |
Waja, wanda kuma aka fi sani da Nyan Wiyau, Wiyaa, ko Wuya, tana ɗaya daga cikin harsunan Savanna na gabashin Najeriya . Bambancin tsakanin harshen Deruwo (Wajan Dutse) da Wajan asali (Wajan Kasa) kadan ne.
Yaruka
[gyara sashe | gyara masomin]Yaren Waja: [3]
- Wɩyáà ( Wajan Kasa ), ana magana da ita a ƙauyuka goma, har da Talasse (babban mazaunin kuma gida ga Sarkin Waja).
- Derúwò ( Tudun Waja or Wajan Dutse ), ana magana dashi a Deri. Akwai iri biyu:
- Putki, Kulani, and Degri
- Sikkam dan Degri
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Waja". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content - ↑ Waja at Ethnologue (18th ed., 2015) Samfuri:Subscription required
- ↑ Kleinewillinghöfer, Ulrich. 2014. The languages of the Tula – Waja Group. Adamawa Languages Project.