Jump to content

Haruna Ilerika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haruna Ilerika
Rayuwa
HaihuwaEpe, 27 Oktoba 1949
ƙasaNajeriya
Mutuwa4 Disamba 2008
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1971-1976
Stationery Stores F.C.1971-1976
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Imani
AddiniMusulunci

Haruna Ilerika (Haihuwa:1949 - Rasuwa: 2008) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya ne. Ya buga ma Ƙungiyar ƙwallon Ƙafar Ƙasar Nijeriya wasa daga shekarar 1971 zuwa shekarar 1976.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.