Jump to content

Hassan Oyeleke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hassan Oyeleke
Rayuwa
Haihuwa Offa (en) Fassara da Offa (Nijeriya), 1 Oktoba 1962 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a malamin jami'a da ɗan siyasa

Hassan Oyeleke Oyeyemi (an haife shi a ranar 1 ga Oktoba 1962) ɗan siyasan Najeriya ne kuma shugaban mafi rinjaye na majalisa ta 8 da ke wakiltar mazabar Essa/Shawa/Igboidun a Majalisar Dokokin Jihar Kwara.[1][2][3]

  1. "Hon. Hassan Oyeleke". Kwara State House of Assembly (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.[permanent dead link]
  2. "Gov Abdulrazaq congratulates Hon. Hassan Oyeleke on birthday anniversary". kwarastate.gov.ng. Retrieved 2025-01-07.
  3. "8th Assembly Members". Kwara State House of Assembly (in Turanci). Archived from the original on 2024-12-03. Retrieved 2025-01-07.