Hatsarin motar safara a 2016 Ghana

Akala mutum 53 sun mutu sanan 54 sun raunata bayan karo tsaknin motar safara da kuma motar daukar kaga a Ghana shekarar 2016[1] [2] [3] [4] daga cikin yara guda Bihar suna daya daga cikin Wanda suka raunata. Motar da ke daukar mutane ta gwamnati CE Wanda lokacin ta tunkari zuwa hangar tamale, a wannan lokacin sun ka yi karo da Babar mortar daukar kaga, lokacin ta dauko tumaturi, abun ya faru watan ranar laraba kusa da garin kintampo da marece[5],wani Dan sandan yankin take cewa ,abun yafaru ne da gaske don har sai da suka anfaani da wani Abu suna banbaro sasan wa'inda suka mutu da kuma Wanda suka rayu[6] Yan sandan sun cigaba da tabbatar da cewa hatsarin yan data daga cikin hatsarin da ba ataba yinsa ba duk da basu San mi ya asasa shi ba,Inda watan majiyar race ana tunanin ballewar burki CE ta jawo haka[7] sai dai watan majiyar tace guru na daya daga cikin abinda ya asasa faruwar hatsarin[8] zata iya kasancewa motar anmata diba mutanen da suka wuce kimma acikin motar ,Wanda sun kai kimanin mutum 63[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "More than 50 "Ghana bus crash near Kintampo kills at least 53 - BBC News" die in Ghana bus crash"
- ↑ "Ghana bus crash near Kintampo kills at least 53 - BBC News"
- ↑ "Head-on crash between bus and truck kills 53 in Ghana"
- ↑ "Toll in Ghana Bus Crash Rises to 71 Dead, 23 Seriously Injured"
- ↑ Accra, Agence France-Presse in (2016-02-18). "Ghana bus crash kills at least 53 people". the Guardian. Retrieved 2022-09-12.
- ↑ Ghana bus crash kills at least 53 people". The Guardian. Agence France-Presse. 2016-02-18. ISSN 0261-3077. Retrieved 2017-03-03.
- ↑ "53 people perish in accident on Tamale-Kintampo road"
- ↑ "Head-on crash between bus and truck kills 53 in Ghana"
- ↑ "Ghana bus crash near Kintampo kills at least 53 - BBC News"