Jump to content

Hausawa Aminu Ghali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausawa Aminu Ghali
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

29 Mayu 1999 -
District: Gwale
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Hausawa Aminu Ghali ɗan siyasar Najeriya ne daga ɗan jihar Kano. Ya taba zama dan majalisar wakilai, mai wakiltar Gwale a majalisar dokokin kasa. An zabe shi a shekarar 1999 kuma ya yi aiki har zuwa 2003 a karkashin inuwar jam’iyyar PDP. Jazuli Imam ne ya gaje shi.[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. "The House Of Representatives of the Federal Republic of Nigeria". 2002-07-24. Archived from the original on 24 July 2002. Retrieved 2025-01-04.CS1 maint: unfit url (link)